A karon farko a tarihi an gwabza babban zaɓen ƙasar Tanzania, amma a wannan karon, an samu mata masu takara da dama da suka tsaya a manyan jam'iyyun ƙasar. Zaɓen na shekarar 2025, shugabar ƙasar mace ...